Header Ads

Header ADS

ABOUT THE AUTHOR


Mohammad Aminu Bagudo is the founder of Jaridartalaka.com.ng, professional blogger and a freelance writer, working with opera news hub company as a news and entertainment reporter for more than two years a go.

The popular blogger has graduated from 'Adamu Augie College Of Education' with upper credit in English|Hausa Language.

Mohammad Aminu Bagudo was among the influential bloggers in northern part of Nigeria, who is now a student from the popular institution known as 'National Open University Of Nigeria'.

GAME DA MAWALLAFI:

Mohammad Aminu Bagudo, shi ne shugaban wannan jarida ta labarai mai suna Jaridartalaka.com.ng, kwararren buloga ne kuma marubuci ne mai zaman kansa wanda ya yi aiki da kamfanin opera har tsawon shekaru biyu a matsayin mai kawo rahoto akan labarai, fina-finai, wakoki, jarumai da sauransu.

Kwararren bulogan ya kammala karatunsa a makarantar horar da malamai da aka sani da suna 'Adamu Augie College Of Education Argungu', kuma ya fito da kyakkyawan sakamako, inda ya karanta manyan harsunan Najeriya, wato English da kuma Hausa.

Mohammad Aminu Bagudo na daya daga cikin bloggers wadanda suka samu nasara daga arewacin Najeriya, yanzu haka, dalibi ne shi a jami'ar 'National Open University Of Nigeria'.

No comments

Powered by Blogger.