Header Ads

Header ADS

Yanzu yanzu: Gobara ta tashi a fadar wani babban basarake a Najeriya


Daya daga cikin gine-ginen fadar mai martaba, Ooni na Ife, Sarki Adeyeye Ogunwusi, ya tashi da gobara, jaridar The Nation ta gano hakan.

 Wata majiya daga fadar ta sanar da jaridar The Nation cewa, har yanzu ba a kashe gobarar ba. 

A yayin da aka tuntubi babban jami'in hukumar kashe gobara na jihar Osun, Fatai Aremu, ya tabbatar da aukuwar lamarin. 

Ya kara da tabbatar da cewa jami'ansa na kokarin kashe wutar. Karin bayani na nan tafe... 

Ku kasance masu ziyartar shafinmu jaridartalaka.com.ng domin samun kayatattun labaranmu.

Latsa nan domin shiga group dinmu na WhatsApp:πŸ‘‡
https://chat.whatsapp.com/IBBQQT3lmuAB23LAz6iGS9

Shiga nan domin biyo mu a shafin TwitterπŸ‘‡
http://twitter.com/JaridarTalaka

No comments

Powered by Blogger.