Header Ads

Header ADS

To fa: Dan Allah dan Annabi wani ya zo ya aure ni mana, sai kace bani da kyau ~ Inji Nusaibat


Kamar yadda kuka sani abin mamaki ba ya karewa a wannan duniya matukar kana da sauran numfashi a cikinta,

A yau ne aka samu wata tsaleliyar budurwa mai suna "Nusaibat" wadda ta fito a dandalin sada zumuntarta tana cewa;

"Haba! Dan Allah wani ya zo ya aure ni mana, wai dan Allah kamar bani da kyau"!

Ga sauran hotunanta a kasa:


Latsa nan domin shiga group dinmu na WhatsApp👇👇


Tura wannan labari zuwa:
WhatsApp da
Twitter


No comments

Powered by Blogger.