Header Ads

Header ADS

Ma'aurata: Nau'ukan abinci guda biyar (5) dake kara girman azzakari


Kamar dai yanda hasashe ya nuna karara, mafi yawan mazaje suna bukatar babban azzakari kimanin inchi 5, ko kuma inchi 7.5, domin suna ganin hakan zai iya zama maganin raini tsakaninsu da iyalansu,

To sai dai mafi yawan irin wadannan maza, suna ganin cewa sai ta hanyar shan kwayoyin zamani ne kadai za a iya samun haka, bayan kuma akwai hanyoyi mafi sauki wajen samun biyan bukata,

Yau zamu kawo muku nau'ukan abinci guda biyar wadanda baku taba sanin ga yanda suke ba a wannan fannin.

1. Albasa: Bincike mai zurfi ya nuna cewa albasa tana kara jini da ruwan jiki Wanda hakan zai bada jini isasshe da zai zagaya kowane sako da lungu na jikin dan adam,

Sannan albasa tana hanawa jini daskarewa, jini yana samun damar zagayawa a kowane irin sashen jiki ciki har da azzakari, Wanda hakan zai yi sanadiyar kara girman azzakari.

2. Ayaba: Masana sun kara da cewa, mutanen dake da lafiyar zuciya ka iya kara girman azzakarinsu, domin ayaba na dauke da wani sinadari mai karfi da ake kira Potassium, Wanda aikinsa shi ne ba da kariya zuwa ga jijiyoyin dan adam na jini,

Sannan ayaba na rage sinadarin Sodium Wanda ke iya cutar da dan adam a kowane irin lokaci,

3. Alayyaho: ingantaccen abinci ne mai asali dake dauke da sinadarin Magnesium, Wanda ke taimakawa jini domin zagayawa cikin jijiyoyin azzakari, cin alayyaho zai taimaka sosai wajen kara girman azzakari.

4. Kifi: kifi nada matukar tasiri a jikin dan adam, domin shi ma yana taimakawa wajen baiwa jini damar zagayawa a sassan jiki, Kifin Salmon wanda ke dauke da sinadarin Omega 3, yana tsinka jini domin bashi damar zagayawa a kowane sashi na jikin dan adam,

5. Kankana: Citrulline wani sinadari ne da kankana ke dauke da shi, duk lokacin da aka sha kankana tana bada sinadarin L- arginine, wanda nan take dashi da sinadarin Citrulline zasu karawa azzakari girma sosai.

Latsa link dinnan domin shiga group dinmu na WhatsApp:👇

https://chat.whatsapp.com/IBBQQT3lmuAB23LAz6iGS9


No comments

Powered by Blogger.